أسئلة الأطفال الإيمانية باللغة الهوسا

تم تقسيم الكتاب إلى فصلين: الفصل الأول (حول التربية الإيمانية)، ويتضمن الكثير من الأسس والمبادئ التي ستكون عونًا للوالدين في تربية أبنائهم -بإذن الله-، أما الفصل الثاني فيتمحور حول (نماذج عملية للإجابة عن أسئلة الأطفال الإيمانية)، وفيها جمعٌ لأكثر الأسئلة شيوعًا بين النشء بمختلف أعمارهم، خاصة ما كان منها حول أركان الإيمان الستة، وتوضيحٌ لكيفية التعامل مع مثل هذه الأسئلة.

 

TAMBAYOYIN YARA AKAN IMANI

FASALI NA FARKO: TARBIYYAR GINA IMANI: KUMA YA KUNSHI ABUBUWA DA YAWA AKAN TUSHE DA GINSHIKI WADANDA ZASU TAIMAKI IYAYE WAJEN TARBIYYAR `YA`YANSU DA YARDAR ALLAH,

AMMA BABI NA BIYU, YANA MAGANA NE AKAN (SAMFURA NA ZAHIRI NA AMSAR IRIN TAMBAYOYIN DA YARA KAN YI GAME DA IMANI), WANDA A CIKI AKWAI TARIN TAMBAYOYIN DA SUKA FI YADUWA TSAKANIN MATASA NA KOWANE ZAMANI, MUSAMMAN WAƊANDA SUKA SHAFI RUKUNAN IMANI GUDA SHIDA, DA KUMA BAYANI GAME DA YADDA ZA A MAGANCE IRIN WAƊANNAN TAMBAYOYIN.